Da Nang - Wikipedia
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
![]() | |||
---|---|---|---|
Đà Nẵng (vi) | |||
| |||
Wuri | |||
| |||
Ƴantacciyar ƙasa | Vietnam | ||
Yawan mutane | |||
Faɗi | 1,220,190 (2022) | ||
• Yawan mutane | 949.76 mazaunan/km² | ||
Labarin ƙasa | |||
Bangare na |
Central Coast (en) ![]() | ||
Yawan fili | 1,284.73 km² | ||
Wuri a ina ko kusa da wace teku |
Han River (en) ![]() | ||
Altitude (en) ![]() | 19 m | ||
Sun raba iyaka da | |||
Bayanan tarihi | |||
Muhimman sha'ani |
Siege of Tourane (en) | ||
Bayanan Tuntuɓa | |||
Lambar aika saƙo | 50000–50999 | ||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Indochina Time (en) | ||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 236 da 5113 | ||
Lamba ta ISO 3166-2 | VN-DN | ||
Wasu abun | |||
| |||
Yanar gizo | danang.gov.vn |

Da Nang: (Da harshen Vietnam: Đà Nẵng) birni ne, da ke a ƙasar Vietnam. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2017, Da Nang tana da yawan jama'a 1,446,876. An gina birnin Da Nang a karni na biyu bayan haihuwar Annabi Issa.
-
Gada mai siffar dabar baɗini ta ban tsoro (dragon)
-
Jami'ar Đông Á, Da-Nang
-
Ambasada Ted Osius ya ziyarci wurin gyaran dioxin a Da-Nang
-
Wata hanya a birnin
-
Gadar Zinari, Da-Nang
-
Jiragen Ruwa a kogin Han
-
Birnin
-
Kogi a gefen birnin
-
Han River bank and Indochina Riverside Towers.
-
Gunkin Buddha, Tsaunin Tayis