Kuala Lumpur - Wikipedia
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
![]() | ||||
---|---|---|---|---|
|
||||
![]() | ||||
| ||||
Kirari |
«Progress and Prosper» «Maju dan Makmur» | |||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Maleziya | |||
Enclave within (en) ![]() |
Selangor (en) ![]() | |||
Babban birnin | ||||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 1,982,100 (2020) | |||
• Yawan mutane | 8,135.03 mazaunan/km² | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 243.65 km² | |||
Wuri a ina ko kusa da wace teku |
Gombak River (en) ![]() ![]() | |||
Altitude (en) ![]() | 66 m-50 m | |||
Sun raba iyaka da |
Selangor (en) | |||
Bayanan tarihi | ||||
Ƙirƙira | 1857 | |||
Tsarin Siyasa | ||||
• Gwamna |
Kamarulzaman Mat Salleh (en) ![]() | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Lambar aika saƙo | 50000–59999 | |||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+08:00 (en) | |||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 03 | |||
Lamba ta ISO 3166-2 | MY-14 | |||
Wasu abun | ||||
| ||||
Yanar gizo | dbkl.gov.my | |||
![]() ![]() ![]() ![]() ![]() |


Kuala Lumpur (lafazi : /kualalumpur/) birni ne, da ke a babban birnin tarayyar, a ƙasar Maleziya. Ita ce babban birnin kasar Maleziya. Kuala Lumpur tana da yawan jama'a 7,200,000, bisa ga jimillar 2015. An gina birnin Kuala Lumpur a tsakiyan karni na sha tara.