ha.wikipedia.org

Sudan - Wikipedia

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Sudan
جمهورية السودان (ar)
Flag of Sudan (en) Emblem of Sudan (en)
Flag of Sudan (en) Fassara Emblem of Sudan (en) Fassara


Take Nahnu Jund Allah Jund Al-watan (en) Fassara

Kirari «النصر لنا»
Wuri
Map
 15°N 32°E / 15°N 32°E

Babban birni Khartoum
Yawan mutane
Faɗi 40,533,330 (2017)
• Yawan mutane 21.49 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Larabci
Turanci
Labarin ƙasa
Bangare na Arewacin Afirka da Afirka
Yawan fili 1,886,068 km²
Wuri mafi tsayi Deriba Caldera (en) Fassara (3,042 m)
Wuri mafi ƙasa Red Sea (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Anglo-Egyptian occupation of Sudan (en) Fassara
Ƙirƙira 1 ga Janairu, 1956
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnati Jamhuriyar Tarayya
Gangar majalisa National Legislature (en) Fassara
• Chairman of the Transitional Military Council (en) Fassara Abdel Fattah al-Burhan (en) Fassara (12 ga Afirilu, 2019)
• Prime Minister of Sudan (en) Fassara Abdalla Hamdok (21 ga Augusta, 2019)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara 34,229,513,775 $ (2021)
Kuɗi Fam na Sudan
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

UTC+02:00 (en) Fassara

Suna ta yanar gizo .sd (mul) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +249
Lambar taimakon gaggawa 999 (en) Fassara
Lambar ƙasa SD
Wasu abun

Yanar gizo sudan.gov.sd…
daya daga cikin manyan asibitotin sudan
Juba Sudan
Nahiyar Sudan
sudan pyramid

Kasar Sudan tana daya daga cikin kasashen yankin arewa maso gabashin Afrika, tanada iyaka da kasashe tara. Daga arewacin kasar Misra, daga gabashi Eritrea da Ethiopia, daga kudanci, Kenya da Uganda daga kudu maso gabas congo, da jamhoriyar Afirka ta Tsakiya, daga yammaci Chadi, daga arewa maso yammaci Libya kuma kasace da take bin Adinin Musulunci. [1] [2] [3]

Sudan a lokacin yaki

Sudan, nada harsuna fiye da dari biyar, to amma harshen dayafi shahara shine harshen larabci, wadda kowa da kowa yake jinsa, kuma itace yaren Ƙasar.

Yaren Dinka itace ta biyu a yawan masu amfani da ita bayan larabci.

Hausa shine na uku wurin yawan a duk faɗin ƙasar

Nuba shine na huɗu

Four

Mahas

Danagla

Zaghawa

Tigrinya

Fulani

Bargo

Tama

Masalit

Nuwair

Shulukda soran so.

Sudan nada yankuna ashirin da shida sune:-

yankin manoma a sudan
makiyaya sudan
Bike sudan
Logo na sunan sudan
Alamart 41 th Street Khartoum - Sudan
tsuburin sudan
  • Masallacin Minaret mai baranda - a Port Sudan - Sudan.

    Masallacin Minaret mai baranda - a Port Sudan - Sudan.

  • Tutar kasar Sudan

    Tutar kasar Sudan

  • Rubutun larabci shine rubutu na ɗaya a kasar Sudan.

    Rubutun larabci shine rubutu na ɗaya a kasar Sudan.

  • Wani makiyayi dan kabikar Mundari a kudancin Sudan

    Wani makiyayi dan kabikar Mundari a kudancin Sudan

  • Pavillon kenan a ƙasar Sudan

    Pavillon kenan a ƙasar Sudan

  • Rakumi nada matukar muhimmanci a Sudan

    Rakumi nada matukar muhimmanci a Sudan