ha.wikipedia.org

Tehran - Wikipedia

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Tehran
تهران (fa)


Inkiya دار السلطنه
Wuri
Map
 35°41′20″N 51°23′23″E / 35.6889°N 51.3897°E
Ƴantacciyar ƙasaIran
Province of Iran (en) FassaraTehran Province (en) Fassara
County of Iran (en) FassaraTehran County (en) Fassara
District of Iran (en) FassaraCentral District (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 8,693,706 (2016)
• Yawan mutane 12,673.04 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Farisawa
Labarin ƙasa
Bangare na Greater Tehran (en) Fassara
Yawan fili 686 km²
Altitude (en) Fassara 1,179 m
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 20 ga Maris, 1794
Tsarin Siyasa
Gangar majalisa Islamic City Council of Tehran (en) Fassara
• Gwamna Alireza Zakani (en) Fassara (2 Satumba 2021)
Ikonomi
Kuɗi Iranian rial (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 13ххх-15ххх
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho 021
Wasu abun

Yanar gizo tehran.ir

Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.

.

Tehran.

Tehran (da Farsi: تهران) birni ne, da ke a yankin Tehran, a ƙasar Iran. Shi ne babban birnin ƙasar Iran daga shekarar 1796. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2018, Tehran tana da yawan jama'a 14,700,000. An gina birnin Tehran kafin karni na sittin kafin haihuwar Annabi Issa.

  • Tehran University of Medical Sciences, (TUMS), Tehran Iran

    Tehran University of Medical Sciences, (TUMS), Tehran Iran

  • Jami'ar Fasaha ta Sharif, Tehran

    Jami'ar Fasaha ta Sharif, Tehran

  • Titin Behesht, Tehran

    Titin Behesht, Tehran

  • Gidan tarihi na kasa da kasa, Tehran

    Gidan tarihi na kasa da kasa, Tehran

  • Wurin shakatawa na Kouhsaar, Tehran

    Wurin shakatawa na Kouhsaar, Tehran

  • Opal Shopping Center, Tehran

    Opal Shopping Center, Tehran

  • City_Theater, Tehran

    City_Theater, Tehran

  • Wurin shakatawa na Pardisan, Tehran

    Wurin shakatawa na Pardisan, Tehran

  • Shataletalen Azadi, Tehran, Iran

    Shataletalen Azadi, Tehran, Iran